A YAUNE CIGABAN SAURARON KARAN SHEIKH ABDULJABBAR KABARA


A YAUNE AL HAMIS 14/10/2021 ZA'ACIGABA DA SAURARON KARAN SHEIKH ABDULJABBAR SHEIKH NASIRU KABARA A KANO. AKARKASHIN KOTUN SHARI'AR MUSULUNCI DA KE KOFAR KUDU DAKE GWALE A BIRNIN KANO.

Wanda a bayan an tsayane akan cewa laoyoyin gwamnati zasu kawo shaidunsu akan tuhumarda akeyiwa shehin malamin akan fatanci ga janibin Annabi saw.


Inda shikuma alkali zaibawa malamin damar kare Kansa kamardai yanda akatsaya a baya.mako buyu dasukawuce.


Taredacewa sheikh abduljabbar ya musanta hakan a tun baya..
Wannan shari'a dai andau tsawon lokaci ana ta kai ruwa rana akanta,


Amma yau dai zamuga abinda zaifaru a kotu bayan angama zaman, dukda ansan inda za'atashi.amma Dan Hausa yana wata Karin magana "SHARI'A SAFANIN HANKALI"

©Fatimiyya Alawuyya Tv

Comments