SABIDA MEYE HUKUMAR SAUDIYA TA HANA AIKIN UMRAH? GAWANDA BAI CIKA SHARUDABA?

 HUKUMAR KASAR SAUDIYA TAHANA AIKIN UMRA




Saudiya tahana aikin umra gawadanda sukayi rigakafin korona.

Hukumomin saudiya sun sanar da Takaita yawan masu aikin umrah ga mutanenda kawai suka karbi allurar rigakafin korona guda biyu.


Kamar yadda bbc ta kawo

Ma'aikatar kulada aikin hajji da umrah ta sanar da cewa sai Wandanda kawai akaiwa rigakafin korona da gwamnatin saudiya ta amince da ita za'abari suyi aikin umrah.dakuma yin Ibada a masallacin Makkah da madina,Lamar yadda kamfanin dillancin labaran kasar na SPA ya rawaito.


Hakan na nufin dole sai mutum ya kammala karbar allurar rigakafin korona guda biyu dayakamata ayiwa mutum.


Saudiya dai ta dakatar da aikin umrah a watan maris  na bara daga cikin matakan da ta dauka na dakile bazuwar korona kafin a bude daga baya.

Ankuma rage masu aikin hajji saboda annobar korona..

Comments