SHUGABAN KASAR IRAN NA FARKO YARASU

 SHUGABAN KASAR IRAN NA FARKO YARASU



 Mai suna Abdolhassan banisadr dan Gwagwarmayane tun na dan shekara 17,yarasune a ranar asabar,Marigayin yarasune sakamakon Jinya.


Yarasu yanada Shekaru 88 a duniya.Marigayin ya zama shugaban kasan Iran a watan janairun 1980.


Saidai Daga bisani majalisar dokokin Iran ta saukeshi daga kan kujeransa na shugabancin kasar a 1981 bayan yayi adawa da marigayi jagoran addini Ayatullah khomaini, hakan yasa dole hijira takamashi zuwa  kasar faransa.


Marigayin banisadr yarasune a wani asibiti a birnin Paris na kasar faransa bayan doguwar jinya.

Kamar yanda kafafen jaridu suka tabba tar.

©Fatimiyya Alawuyya TV



Comments