WAI DAGASKE WASTAPP ZAI DAINA AIKI?


A yau dinnan 12/10/2021 ne aka waye gari da wata odiyo a kafafen sadarwa, kafar wastapp. Odiyon yana gargadin cewa atura wannan sakon kafin washa grain laraba.


Idan bakaturaba za'arufe maka shafin naka ta wastapp.


To saidai mun saurari wata ganawa da wani kararre wajen gane labaran bogi a shafin sada zumunta.mai suna aliyus sufi, "ya bayyana labaran amatsayin kanzon kurege"


Aliyus Sufi yacigaba dacewa "Dama Andade ana yayata ire iren wannan labarin a kafafen sada zumunta tsawon shekaru dasuka shede. Wanda wannan labarin yake sanya furgita ga al umma" 


"Idan za'a iya tunawa asanda mamallakin shafin wastapp din yasaya shafin a watan fabrairun shekarar 2014, an tatura makamanciyar sakon zuwaga mutane.Wanda kuma ba gaskiya bane" 


Aliyus Sufi yacigaba da cewa "abinda zai kara tabbatar da labarin bai ingataba,yadda muryan da ake yadawa zaku fahimci hadine na muryan na'uran kwanfuyuta, domin Wanda yayi bayaso afahimci muryansa ne shine dalilin dayasa ya aikata hakan domin sanya tsoro azukatan al umma.



Sabida haka labarin bai ingataba. Aguji yadashi.

©Fatimiyya Alawuyya Tv

Comments