SHAIDAN FARKO YAHADU DA SHUGABAN MASOYA ANNABI SAW, SHEIKH ABDULJABBAR,


 Copy by:- Ibrahim Haruna Khaleel



IDAN NASARA TA SAMU MUMINAI SUNA FARINCIKI SU QARA GODEWA ALLAH SHI AMSA KULLUM SUKE SAMUN NUTSUWA, ALLAH MUNA AQARA GODE MAKA BISA NASARORIN DA KAKE BAMU AKAN MAGAUTAN KA.


Tsakannin qiyyar Salafawa ga Annabi Muhammadu saww Ta Wuce yadda kuke zato, domin Wallahi ko kaɗan mutan nan basa ganin girman manzan Allah (S.A.W.W)😭😭.


ABUBUWAN DA SUKA FARU A KOTU YAU SUN DAƊA TABBAWAR MAHALARTA ZAMAN SAURAREN SHARI'AR HAQIQANIN GASKIYAR LAMARI.


Wai bawan Allahn nan Adamu Adamu ya yarda kuma shi a wajen sa ba komai bane dan Anas yace Annabi ya taɓa marainan sa😭😭 (wa'iyazibillahi) dan wai Anas kamar ɗan Annabi yake in jishi😭😭


Sai malam ya tambayeshi yace yanzu ya halatta mutum ya dinga taɓa Al'aurar ɗan sa baligi?


Sai Almuri yayi tsit


Sai Alqali yace: Akaramakallahu rabu dashi muje tambaya ta gaba.


Abunda ya kawo wannan maganar kuwa malam ne ya kafa masa hujja da wani hadisi na Anas dake cikin muslim.


Sai shi Adamu Adamu yace abun mamaki kana cewa Anas tataccen makaryaci gashi yanzu kana kafa hujja dashi.


Sai Maulana Amirul wa'izina yayi dariya yace: yanzu me cewa Annabi yaje gidan su ya tarar dashi a banɗaki sai yace: Annabi ya tambayeshi yace: masa wankan juma'a kake ko na janaba?

 

Sai yace: na janaba


Sai wai Annabi yace masa: ka wanke waje kaza da waje kaza.


sai yace: ya rasulullahi wannan lugga tayi tsauri ban gane kaza da kazan ba.


sai wai Annabi yace masa: matso kusa dani sai ya matsa wai sai Annabi ya ɗauki hannun sa yana cewa abu kaza yana nufin kaza abu kaza yana nufin abu kaza yana nufin marainan ka wai yana faɗa masa yana taɓawa(wa'iyazibillahi)😭


Malam yana kaiwa karshen riwayar sai yace: wanda ya jinginawa Annabi S.A.W wannan maganar in bance masa tataccen makaryaci ba me zan ce masa?


Sai Adamu Adamu yace: menene a ciki shi ya yarda Annabi ya aikata hakan ko malam zai iya faɗa masa shekarar Anas nawa a lokacin.


Sai Maulana yace: ba damuwa ta bace sanin shekarun amma tunda akace wankan janaba ne ai kasan baligi ne ko wanda baikai ya zama baligi ba yana janaba?


Shine Adamu Adamu ya bada waccen amsar ta sama😭😭😭

Comments