Posts

Yau shekara biyu da gabatar da mukabala a jihar kano tsakanin Sheikh Abduljabbar Kabara da wasu Malamai 4 a Jihar Kano.

Ya Ubangiji Kurkuku ne ma fi soyuwa a gare ni daga abin da suke kirana zuwa gare shi, cewar Annabi Yusif (AS)

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya dawo aiki bayan shafe kusan mako biyu yana balaguro a ƙasashen Turai da kuma hutun Sallah. 📸: Dada Olusegun

Celebrating Sheikh Abduljabbar @53: A Life Committed to Tolerance, and Challenging Extremism.

Barka da shekaru 53 masu cike da tarihin gwagwarmaya don kare hakki da mutuncin Annabi Muhammadu (SAW) ----