Barka da shekaru 53 masu cike da tarihin gwagwarmaya don kare hakki da mutuncin Annabi Muhammadu (SAW) ----


 Barka da shekaru 53 masu cike da tarihin gwagwarmaya don kare hakki da mutuncin Annabi Muhammadu (SAW)

-------------


Mafi arhan abu a guna

Mafi tsadar sa a gunku 


Mafi arhan sa a gunku 

Mafi tsadar sa a guna 


Aka tambaya ya imam (Ali) menene mafi tsadar abu a wajen mu ? sai ya amsa da cewar 


"Mafi tsadar abu a wajen ku shine abubuwan da zukata ke so na daga Kyalekyalin Duniya, ni kuwa sune mafi arhan abu wajena, domin ban dauke su a bakin komai ba balle su wahalar da ni wajen neman su. 


Akace ya Imam menene mafi arhan abu a gun mu ?


"Mafi arhan abu gun ku Shine zubar da mutunci don neman biyan bukatun ku, ni kuwa da wannan gwanda mutuwa da ita.


Domin mutuwa ba kaskanci bane, dana mika hannu ina a sammun gara mutuwa da ita".


Amincin Allah shi tabbata gare ku da wa'inda suka jiyar damu daga gare ku ya ahlu baitil nubuwa.


Barka da shekaru 53 masu Albarka Dr Sheikh Abduljabbar Shekh Nasiru kabara.

Comments