BASHI 40 DA SHEIKH ABDULJABBAR YAKE BIN MALAMAN MAJA


 BASHI 40 DA SHEIKH ABDULJABBAR YAKALU BALANCI SALAFAWA DA YAN MAJA

DAGA WANI BAWAN ALLAH.MAI SUNA AKASA

   USMAN ZUNNU


Dalilin wannan rubutun nawa shine lokacin da sheikh abduljabbar yakalu balanci dakta bashir, akan MA's,alar shashinmu baya karyata shashimmu, salafawa sikaita ,haushi a social media , malam yace bakuyimin adalci ba dakuka biye musu, nazauna dare da rana nafutar muku da nukudodi masu hadari, nakalu balancesu akansu , siyi shiru , yau rana atsaka kan wata MA's,ala yan karama, kubiyesu musu, malam yace ai kama ta yayi , se Ku dakko lissafi daka farko , harzuwa kan wacce ake maganar ta, kunuwa al umma gazawarsu, to yanzu ni usman zunnu a iya dan karamin binkicen danayi , nasamo bashi 40 , kuma natakai ta , iya MA's,alolin da sheikh abduljabbar yayi, tahaddi yasa wata gasa, in aka kawomai wani Abu daya nema , ko wani Abu daya Kore aduniyar ilimi yace babu, kowane Abu daya ce akwai amma bawanda ze iya kawowa, se in yanuna, 


Shawarata da yan khafi, kowa yamallaki wannan rubutun , sanan kuyi kwafi kuyadawa aduniya, dissan da salafawa da yan maja sikai motsin tsaka, se afuto dashi anunuwa aduniya, insun isa sufara daga farko,


      

1 sheikh abduljabbar yasa milion 1 daduk wanda yakawo mai wani babi da bukhari yaaje me taken (duk munin hadisi indai isnadinsa ya inganta bukhari yace baruwansa da munin hadisin ze rawaita , bukhari yace duk kyan hadisi indai isnadinsa be inganta ba baeze rawaici hadisinba ) wannan babi akarasa wanda zekawo tsawon sati 3 seda sheikh abduljabbar yafada sannan kowa yaga babun kwabo da kwabo.


2 sheikh abduljabbar yasa milion 1 ga duk wanda yakawo mai inda anas yakar yata kansa akan auren nana safiya da anas yace a khaibar akayi , daka baya anas yace karya yake sheikh abduljabbar yace maganar tana bukhari duk wanda yakawomai ita  milion 1 seda akai sati 3 shiru bawanda ya iya kawo wa sannan malam yakawo maganar a bukhari .


3 sheikh abduljabbar yasa milion 10 ga duk wanda yakawo mai ranar khaibar lokacin da annabi zebada tuta sahabbai bawanda beyi dageba amanyan sahabbai saboda annabi yaganshi yabashi ,malam yace duwanda yakawo mai inda akace anga imamu ali yayi dage dan abashi tuta yazo yakarbi milion 10 har yau tsit kakeji 


4 sheikh abuduljabbar yasa littatafan sa ga duk wanda yafassara mai wani larabci da al imamul sakawi yayi dan yakare bukhari daga dassin dayakewa hadisai, yace duwanda yafitar mai da maanar larabcin ,duwanda ya iya yazo yakwashe litattafan baharul adilas har yau tsit kakeji 


5 sheikh abduljabbar yasa milion 100 ga duk wanda yakawo mai inda yataba zagin wani sahabi har yau tsit kakeji 


6 sheikh abduljabbar yasa milion 1 salafawa da yan maja sikawomai hadisin da anas bin maleek yace hidimar shekara 3 tal yayiwa annabi s a w tsawon sati 2 tsit kakeji seda yafoto musu da hadisin


7,sheikh abduljabbar yasa milion 1 salafawa da yan maja sikawomai sahabi daya yarawaici halaccin shan fitsarin rakumi, banda anas bin maleek shikadai dudduniya yasan da wanan hadisin ,banda anas sahabi 1 yakeso ,har yau tsit kakeji


8 shiekh abduljbbar yasa litattafansa idan dakta bashir yakawo mai inda anas yace basa (zantar da junan su hadisi sesinji daga annabi shashinsu basa karyata shashinsu)har yau dakta me digiri 3 tsit kakeji 


9 Sheikh abduljabbar yasa million 1 salafawa da yan maja sikawo mai inda bukhari yarawaici dalilin dayasa annabi yayaki mutan khaibar ,banda wasoson dukiya da fun karfi da auran kyakykyawar yarinya, duwanda yasamo wani dalili bawannan ba yazo yakar million 1 har yau tsit kakeji


10 sheikh abdujabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan bukhari ne kadai dudduniya yajinginawa annabi yadandani radadin mutuwa ,duk malamai sin hadu akan neman tsari annabi yayi kada allah yasa yadandani azabar cirar rai , sheikh abduljabbar yace bukhari ne yakirkiri annabi yadandani azabar cirar rai inka gani awani littafi to inkabi isnadi zaka agun bukhari yakar ba har yau tsit kakeji.


11 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafiya da yan maja akan bukhari ne yakara (auyuhaiyara) amma duk inda kakoma zakaga (yuhaiyara)ne kuma malam yakawo sauran hanyoyin hadisin gurun malaman dasuka girmi bukhari,har yau tsit kakeji


 12 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan bukhari yada tse sayyadina abubakar yayi bakinciki da annabi be nuna halifa ba da yamai mu bayaa ,malam yace bukhari ne yadatseta,saboda alittafi nasa yarawaito annabi yayi wasiya abu bakar ne khalifa,inyabbar waccan maganar ansamu karo seya, datseta ,malam yakawo hadisin pull dinsa da isnadin bukhari, har yau salafawa tsit kakeji


13 sheikh abduljabbar yakalubalanci salafawa akan bukhari ne yacire (nahawi) maana saana duk malaman hadisi dik inda kakoma zaka ga sinkawo hadisin da (nahawi) bukhari yadatseta saboda biyan bukatar ransa babu basalafan daya tanka malam yakawo hanyoyin hadisin dik da( nahawi ) abu yaala ma yadatseta amma gun malami daya suka karba da muslim shikuma muslim yakwota da (nahawi) sheikh abduljabbar yace bukhari ne yadatse har yau tsit kakaji.


14 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan bukhari ne ya dora duniya akan suratul buha tasauka akan nana khadija, duwani tafsiri daya girmu bukhari cewa sike akan mushirikai allah yasaukar da ita , bukharine yafara cewa nana khadija ce tace shedanin annabi yagujeshi, allah yasaukar da suratul buha kanta .shikkenan tafsiran dasuke kasan bukhari suka dauka .yace akawo mai tafsiri 1 da yagirmi bukhari dayace kan nana khadija tasauka har yau tsita kakeji.


15 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan hadisin dasuka rawaito annabi yayi kiba ko yatara nama shiisa yake sallah zaune ,yace sam bahaka bane karya annabi akayi baras ,shiisa yake sallah zaune kuma cilloshi akayi daga doki yawada kan fikakken itacen da bino, yakwaye barin jikinsa 1 seda aka ringamai kawo ana zuke jinin dayataru ajikin sa ,yace maganar daake yadawa ya kauracewa matansa tsawon wata guda itama karya ce ,wannan karyar war daakai mai ne yayi wata 1 yana jinya ko masallaci bai zuwa , kuma wasu daga cikin sahabbai ne sikai mai shiisa aketa rufarufa ,salafawa sunkasa tauna wannan mas,alar har yau tsit kakeji .


16 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan yun kurin wasu malamai na canja hadisin sumai dashi bakarya annabi akai ba mutanene suka tsufar dashi , sheikh abduljabbar yace azhari ne yafara wanan fassarar yafara ta a akarnin 4 ,yace yanaso akawo mai mutum 1 daya fahimci kalmar (hadama) amatsayin tsufar da abu ,mutum 1 wanda yagirmi azhari , har yau tsit kakeji 


17. sheikh abduljabbar yakalubalanci salafawa da yan maja akan cewa anas beta baiwa annabi hidima ba , insun isa sukawomai hidimarsa guda 1 daga bakin wani sahabi dayace agabansa anas yayiwa annabi hidima, ko anyi wani abu da anas yana gun guda 1 yakeso sannan malam yasaba misali da hidimar bilalu abakin sahabbai ,maganar hidimar anas har yau tsit kakeji.


18 sheikh abduljabbar yakalubanci salafawa akan cewa duk hadisan da anas yazantar wanda sukataba mutumcin annabi yafadesu ne lokacin man yan sahabbai sinkare yarage daga shi se kana nun sahabbbai da tabi ai lokacin karshan dabakar 3 da dabarkar 4 da dabakar 5 , har kawo iyanzu salafawa basu iya kawo hadisi guda 1 da anas yazantar mara kyau lokacin sahabbai ba har yau tsit kakeji.


19 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa akan kwata kwata annabi besan anas ba inkuma yasanshi akawo mai gun ,har yau tsit kakeji.


20 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa sikawo mai sahabi daya da yarawaici hadisin shafa kan huffi gun mugira , duk sahabbai agun bilalu suka rawaici hadisin shafa kan wufi , har yau tsit kakeji.


21 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa akan hadisin fitsari atsaye bana huzaifa bane na mugiratu bin shuuba ne kuma yatabbatar da haka da hujjoji salafawa sinyi tsit


22 sheikh abduljabbar yanunawa salafawa cin amanar ilimi da bukhari yayi a mas,alar yakin hunainu anas yace annabi yatara ansaru yace iya kune sukace e, da annabi yatabbatar iya ansar ne, anas yace se annabi yafara aibata kurashshawa , se bukhari ya datse tambayar da annabi yayi ,( yaceda ansar iya kune anan?)bukhari yakaita cikin wani babun alittafin nasa , saboda kada al ummar annabi siyiwa anas tofin allah tsine ,yana nasaftawa annabi gulma, sheikh abduljabbar yanuna inda bukhari yakai jumlar acikin bukharin ,haryau salafawa da yan maja tsit kakeji


23 sheikh abduljabbar yakalu balancin salafawa da yan maja akan fadin anas annabi yatsaya lokacin daze dawo daga khaibar awani guri saddis sahaba,i sheikh abduljabbar yace dudduniya babu wani guri saddis sahaba,i ,anas yakuma canjawa yace asaddir rauha i annabi yatsaya itama sheikh abduljabbar yace itama babu ita, kuma haryanzu tsit kakeji


24 sheikh abduljbbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan dik hadisan dasuka taba mutumcin annabi ayakin khaibar anas ne yarawaita shikadai ,misali annabi yayi sukuwa adoki zanin sa yakwaye anas yace yaga cinyar annabi fara tas, annabi yabawa wani daga cikin sahabban sa safiya daga baya akace mai kyakykyawa ce yakwaceta ,annabi yatsaya  ahanyar dawowa yatsayar da ayarin sahabbai ajeji ya angwance da safiya kwana 3, sheikh abduljabbar yace anas shikadai yarawaici wannan hadisan akawomai sahabi 1 daya rawaita har yau tsit kakeji


25 sheikh yakalu balanci salafawa da yan maja akan mas,alar isra,i da miiraji yace tabbas kur,ani yabamu labari anyi isra,i da annabi, daka masallacin annabi zuwa kudus , wannan gaskiyane , kuma annabi yaje yayi gani da allah shima kur,ani yabamu labari ,amma batun antafi da annabi sama anje sama ta 1 ance waye yace jibrilu ne da annabi,akace an aika masa yazone? an aika, sanna abude ahaka har akaje sama ta 7 annabi yahadu da annabawa da mala,iku asama ,malam yace wannan duk baaiba inda wanda ya isa yazo yatabbatar mai har yau tsit kakeji 


26 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan cewa anas shikadai yarawaito jibrilu da annabi sun tumanya sintafi sama maana miiraji , malam yace babu sahabi 1 dayasan da maganar inkuma akwai akawo ,har yau tsit kakeji


27 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan hadisin da anas yace annabi zuwa yake kofar gari yatsaya inbeji kiran sallah ba kawai sai yaaf kawa mutane ,anas yace anje wani yaki akatsaya kawai sai akaji wani mutum yana kiran sallah se aka fasa yakin aka dawo , sheikh abdljabbar yace babu wani yaki da annabi yaje yaji kiran sallah akafasa yakin babushi duk yakeken annabi inkuma akwai akawo , tsit kakeji har yau.


28 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa akan anas shikadai yarawaito annabi yana jima,i da matansa su 11 awata ruwayar 9 a awa 1 da rana yakeyin jima,i dasu daddadare a awa 1 da wanka 1 kullin ta allah haka yakeyi , sheikh abduljabbar yace duk sahabbai anas ne kadai yasan da wannan hadisin inda sahabi 1 daya sani akawo har yau tsit kakeji


29 sheikh abduljabbar yakalubalanci salafawa da yan maja akan azabar kabari ,duk qur,ani babu inda allah yayi maganar azabar kabari , sannan yakawo ayar kur,ani da allah yakecewa bebar wani abu karami ko babba daazaayi shi wanda be fadaba ,sheikh abduljabbar yace sukawo mai aya 1 da tai maganar azabar kabari , amma har yau tsit kakeji.


30 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan wace tafiya dasuka rawaito annabi yayi tare da sahabban sa, bayan andawo annabi yatsaida ayarin sahabbai sikayi tseren gudu shida nana aisha tawuce annabi, bayan wasu shekaru annabi yakuma futa wata tafiya sika kuma yin wannan tseren annabi yawuceta , sheikh yace kwata kwata baaiba ,inkuma anyi akawomai awata tafiya akayi wannan tseren gudun har yau tsit kakeji.


31 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan jundabul bajali ba sahabin annabi bane ,amma hadisin jundabu daya ce shida annabi wani abu yafaru suna dayawa amanyan litattafai ,ciki akwai hadsin dayarawaita nana khadija tawarware imaninn datai da annabi kafin tarasu ,sheikh abduljabbar yace jundabul bajali betaba shiga madina ba se lokacin sayyidina umar , ba sahabi bane inkuma sahabine atabbatar mai ,har yau tsit kakeji.


32 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan abudujana baataba yin sa ba aduniya, kirkirarsa akayi dan agushe hasken imamu ali, saboda ranar yakin uhud imami ali yanuna bajinta yatsainke kan manyan kafirai sinkai 6, annabi yabashi takobin zilfikari , to shine aka kirkiri wani barde waishi abudujana sukace shi annabi yabawa wannan takibin ,amma fa ranar yabaiyana daga ranar baakuma jin sunansa awani yakiba ,sheikh abdujabbar yace babushi inkuma akwai atabbatar mai har yau tsit kakeji .


33 sheikh abdujabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan wani sahabi dasuka kirkira me suna abdurrahaman bin hasana , shikuma ankirkireshi ne dan kawai awanke wani sahabi amru bin as , wani hadisi yazo da amru bin as da abdurrahaman bin hasana sikaje wajen annabi sega shi yafuto daga gida da garkuwa ahannunsa se annabi yazauna yana fitsari se sika fadawa annabi bakar magana ga abinda sikace (kalleshi yana fitsari uwa mace )waiya zubillah , se annabi yajisu yace nayine dan kada amun azabar kabari ,zuwa karshan hadisi , to wanan bakar magana se akace abdurrahaman bin hasana ne yafada , sheikh abduljabbar yace karyane bawani sahabi abdurrahaman bin hasana ankirkireshine kawai dan ace shiya zagi annabi ba amru ba , inkuma akwaishi atabbatar har yau tsit kakeji.


34 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan wani sahabi da aka kirkira mesuna basbasu , shidai wannan sahabin anas ne yace lokacin dazaa tafi yakin badar anas yace shida annabi suna daki azaune su 2 wai basbasu annabi yaaika yamai leken asiri malam yace bawani sahabi basbasu inkuma akwai atabbatar mai har yau tsit kakeji.


35 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja akan wata sahabiya daaka kirkira me suna sabaiya itama ankirkireta dan acin mutumcin annabi sikace da annabi da subaiya tare sike alwala akwarya daya hannunsu yana sassabawa ,amasallacin annabi maza da mata ake haduwa ayi sallah , kuma lokacin sahabbai suna da karancin sittira insukai sujjada ana ganin al aurarsu kuma ga mata abayansu , ahaka ake sallar ,sukace annabi yana zuwa gidan wannan matar ummu subaiya yaci abinci,sheikh abdukjabbar yace babu wata mata ummu subaiya inkuma akwaita atabbatar mai har yau tsit kakeji 


36 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja  akan wani sahabi daaka kirkira me suna abu namla , shima an kirkireshi dan arusa anabtar annabi ,zuhuri ne kadai yasanshi dudduniya shikansa zuhurin seda annabi yashekara samada 50 da wafati aka haifeshi , amma ahaka zuhuri yace abu namla yace wani baya hude yazo gun annabi yace dashi ka kwasan gawa tana magana ?annabi yace allah masani bayahudan yace to ni ina tabbata ma tanayi , shikkenan annabi yayta iyarwa gawa tana magana akan makara ,amma da besani ba seda bayahude yafadamai ,haka zuhuri yace abu namla yafada, anan ana nunawa duniya wasu wahayimma annabi gun yahudawa yake karba ,sheikh abduljabbar yace bawani sahabi abu namla karyane inkuma akwai shi atabbatar mai har yau tsit kakeji .


37 Sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja sikawo mai inda( iltamis) tazo da maanar neman izini ko aiyana wani abu kamar yadda ibn hajar yafada , lokacin da annabi yace,(iltamis gulamin min gilmanikum)maana anemomai yaro dazemai hidima, ibn hajar yace izini annabi yanema,malam yace akawo inda iltamis tazo da maanar izini ,har yau tsit kakeji


38 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja sikawomai inda kulsim bin musdiliki yayi ruwaya agun ibn mas,ud da zurru dan hubais ,kamar yadda bukhari yafada ,har yau tsit nakeji


39 sheikh abduljabbar yakalu balanci salafawa da yan maja sikawo mai inda aliyu binil madini yace kulsim bin musdaliki majahuli ne ,kamar yadda zahabi yafada , amma har yau tsit kakeji


40 Sheikh abduljabbar yakalu balanci safawa akan bawani malamin jarhi da taadili dayataba cewa wani rawi majahuli saboda mutum daya ne yayi ruwaya gunsa ,kamar yadda albani yacewa abdurrahanul azdi majahuli , sheikh abduljabbar yatabbaatar Albania ne yakirkiri maganar sa, har yanzu salafawa tsit kakeji,


©Fatimiyya alawuyya tv

Comments