Ayau Laraba ne 29/12/2021 Aka bada belin barr hashim husain fagge.
Yan jarida sun tattauna da lauyan Barr Hashim Husain ne bayan kammala zaman kotu,
Yabayya na musu cewa Azaman da yagabata kotu tabada belin Barr Hashim ne akan sharuda guda biyu,
Sharudan sune. Akawo magidanta guda biyu,dakuma shugabannin lauyoyi, daya daga cinkinsu yazo yatsaya masa.
Amma ba asamu shugabannin da sukazo kotu Dan sutsaya masaba..
Lauyan ya roki kotu da tacire sharadi na biyun, kuma koto ta amsa.ta amince harta bada belinsa. A yau.
Kubimu a shafinmu na YouTube Fatimiyya Alawuyya tv. munsaka video jawabin lauyan,👇
Ankama Barr Hashim ne bisa zargin sukaga kwamishi nan addinai na jihar kano, Dr Dahar baba inporsbe.. Akan Dan baruwar sheikh Dr abduljabbar.
Allah yakawo mana karshinta amin
©fatimiyyaa
Comments
Post a Comment