BABBAR MATSALAR DR. ABDULJABBAR KABARA


 BABBAR MATSALAR DR. ABDULJABBAR NASIRU KABARA ITA CE, RASHIN DUBA MAGANGANUN MAGABATA NA ƘWARAI TARE DA ƊORA JAMA'A  KAN FAHIMTAR MAGABATAN, CEWAR WASU MALAMAI !


✍️ Saifullahi Murtala Jibia


CIGIYA !!!  CIGIYA !!!  CIGIYA !!!  CIGIYA  !!!


Ina ma su addini bisa fahimtar Magabata, waɗanda suka zare kansakalin faɗa da dik wanda ya saba da fahimtar magabatan, to yau ga wata garabasa mun binciko maku. Fatan da muke yi maku Allah (swt) Ya ba ku ikon aikatawa in dai da gaske kuke 😀


Babu abin da Magabata ba su gani ba tare da yin bayani a kan sa. Sama da shekara dubu ( 1000 ) ana karanta littafin Imamul Bukhari 

kuma ana yin addini da shi. Amma yau an wayi gari wai Ɗanɗan Malam Nasiru Kabara ya na binciko hadisai yana ce wa Matasa wai hadisan ƙaryane, kuma ci wa Annabi (saw) mutunci suke yi, ba tare da ya duba irin yadda magabata ba, suka fahimci wannan hadisai ba, sannan kuma suka ɗora duniya a kai...


To da gaske ne Malam Abduljabbar Nasiru Kabara (H) wai ba ya duba maganganun magabata kamar yadda wasu Malamai ke shaida wa masu sauraronsu waɗan da ba su taba saurarar Malam Abduljabbar (H) ba , balle su gane Maigaskiya  a tsakanin Malam da Malaman nasu ??????????????


AMSA : Wannan maganar ba gaskiya ba ce ! Ai Malam kau ke duba Maganganun Magabata. Sai dai , Shi idanuwansa buɗe, idan ya ga daidai tare da su , sai ya karba cikin daɗin rai tare da yi masu addu'a . Hakanan, idan ya ga kuskuren su, ba ya yin shuru, sai ya fito ya nuna wa Mabiyan sa, don kauce wa fãɗãwã halaka bisa sani. Tare da naima wa Magabatan gafara gurin  Ubangiji, bisa kuskure, kan rashin sani, da kuma na gangan. Wannan shi ne gaskiyar al'amari. GA CIKAKKEN MISALI 👇👇👇


Bayan saukar da wannan ayar cikin ƙur'ani Mai Girma, Suratul Ahzãb Ãya ta (( 50 )).


50-يَا أَيُّهَا النَّبِيُّ إِنَّا أَحْلَلْنَا لَكَ أَزْوَاجَكَ اللَّاتِي آتَيْتَ أُجُورَهُنَّ وَمَا مَلَكَتْ يَمِينُكَ مِمَّا أَفَاء اللَّهُ عَلَيْكَ وَبَنَاتِ عَمِّكَ وَبَنَاتِ عَمَّاتِكَ وَبَنَاتِ خَالِكَ وَبَنَاتِ خَالَاتِكَ اللَّاتِي هَاجَرْنَ مَعَكَ وَامْرَأَةً مُّؤْمِنَةً إِن وَهَبَتْ نَفْسَهَا لِلنَّبِيِّ إِنْ أَرَادَ النَّبِيُّ أَن يَسْتَنكِحَهَا خَالِصَةً لَّكَ مِن دُونِ الْمُؤْمِنِينَ قَدْ عَلِمْنَا مَا فَرَضْنَا عَلَيْهِمْ فِي أَزْوَاجِهِمْ وَمَا مَلَكَتْ أَيْمَانُهُمْ لِكَيْلَا يَكُونَ عَلَيْكَ حَرَجٌ وَكَانَ اللَّهُ غَفُوراً رَّحِيماً


Yã kai Annabi ! Lalle Mū , Mun halattã ma ka mãtanka,waɗanda ka bai wa sadãkõkin su,da abin da hannun dãmanka ya mallaka  daga abin da Allah Ya bã ka na ganima, da 'yã'yan baffaninka ,da 'yã'yãn goggoninka, da 'yã'yãn kãwunka , da 'yã'yãn Innõninka, waɗanda suka yi hijira tare da kai, da wata Mūminã idan ta bãyar da kanta ga Annabi, idan shī Annabin yanã nufin ya aureta.....


Cewa , da wata Mūmina idan ta bãyar da kanta ga Annabi (saw) ne ya sa wata Mãta ta zo gurin Manzon Allah (saw)don neman wannan falala, ta naiman zama daga cikin Iyãlan Annabi (saww), inda Ma'aiki (saw) ya nuna rashin buƙãtuwarsa kan hakan. Daga wannan wãƙi'ar ce, hadisai suka yi ta girma suna yawaita tare da isar da wani sãƙõ daban da abin da ya faru a gurin,inda tanãƙudī tare da karo da da juna wanda hadisan suka rinƙa yi wa junansu da muke tunanin babu mai iya haɗasu ne Malam ya ce bari mu leƙa mu ga abin da magabatan suka ce. Anan fa, idan kã yi haƙurin karatu zã ka shã mãmãki😀! Bari mu fara kawo wani hadisi daga Asahhulkutub ( Sahihul Bukhari )


باب إِذَا قَالَ الْخَاطِبُ لِلْوَلِيِّ زَوِّجْنِي فُلاَنَةَ. فَقَالَ قَدْ زَوَّجْتُكَ بِكَذَا وَكَذَا. جَازَ النِّكَاحُ، وَإِنْ لَمْ يَقُلْ لِلزَّوْجِ أَرَضِيتَ أَوْ قَبِلْتَ   (( كتاب النكاح ))


«5141» حَدَّثَنَا أَبُو النُّعْمَانِ حَدَّثَنَا حَمَّادُ بْنُ زَيْدٍ عَنْ أَبِي حَازِمٍ عَنْ سَهْلٍ أَنَّ امْرَأَةً أَتَتِ النَّبِيَّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَعَرَضَتْ عَلَيْهِ نَفْسَهَا فَقَالَ: ((مَا لِي الْيَوْمَ فِي النِّسَاءِ مِنْ حَاجَةٍ)). فَقَالَ رَجُلٌ يَا رَسُولَ اللَّهِ زَوِّجْنِيهَا. قَالَ: ((مَا عِنْدَكَ)). قَالَ مَا عِنْدِي شَيْءٌ. قَالَ: ((أَعْطِهَا وَلَوْ خَاتَمًا مِنْ حَدِيدٍ)). قَالَ مَا عِنْدِي شَيْءٌ. قَالَ: ((فَمَا عِنْدَكَ مِنَ الْقُرْآنِ)). قَالَ عِنْدِي كَذَا وَكَذَا. قَالَ: ((فَقَدْ مَلَّكْتُكَهَا بِمَا مَعَكَ مِنَ الْقُرْآنِ)). 


Daga Sahlu ya ce : Lallai wata mãtã tã zõ

gurin Annabi (saw) sai ta bijirar da kanta ga Annabi (saw) sai ya ce (( a yau ba ni da buƙata daga mãtã )). Anan za mu ga cewa Annabi (saw) ya yanke hukunci cewa ba shi da sauran wata buƙata daga mata a yau (saw) har zuwa ƙarshen Hadisin. Gefe guda kuma sai ga wani Hadisin na cewa sam ba haka aka yi ba, wai Annabi (saw) ƙura wa matar ido ya yi, tare da ɗaga kan sa sama don ya kalleta sosai. 


 (( كتاب النكاح )) باب النَّظَرِ إِلَى الْمَرْأَةِ قَبْلَ التَّزْوِيجِ :


«5126» حَدَّثَنَا قُتَيْبَةُ حَدَّثَنَا يَعْقُوبُ عَنْ أَبِي حَازِمٍ عَنْ سَهْلِ بْنِ سَعْدٍ أَنَّ امْرَأَةً جَاءَتْ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَقَالَتْ يَا رَسُولَ اللَّهِ جِئْتُ لأَهَبَ لَكَ نَفْسِي. فَنَظَرَ إِلَيْهَا رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ فَصَعَّدَ النَّظَرَ إِلَيْهَا وَصَوَّبَهُ، ثُمَّ طَأْطَأَ رَأْسَهُ، فَلَمَّا رَأَتِ الْمَرْأَةُ أَنَّهُ لَمْ يَقْضِ فِيهَا شَيْئًا جَلَسَتْ،.................................


Daga Sahalu ya ce : Lallai wata mata ta zo gurin Annabi (saw) ta ce " Ya Rasullahi na yi maka baiwar kaina " Sai Manzon Allah (saw) ya dube / kalle ta, ya ɗaga kai sama yana kallon ta, sannan ya saita kallon 😭 ! Sannan sai ya sunkuyar da kai ƙas, lokacin da matar ta ga bai yanke hukunci a kanta ba , bayan ya gama kallonta sai ta zauna..


ABIN LURA :


A Hadisin farko mai lamba ta (5141) cewa aka yi, Annabi (saw) ya yanke hukunci inda yace (Yau ba ni da sauran buƙata damata) kuma bai ƙura wa matar ido ya kalleta ba,  tare da saita kallonsa zuwa gare ta. 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️ !


A Hadisi na biyu kuma mai lamba ta 5126, 

Cewa aka yi, Annabi (saw) bai yanke wani hukunci ba, kuma ƙura mata ido ya yi yana kallonta tare da saita kallon zuwa gare ta.


Dukkanin Hadisan nan biyu ingantattu ne, amma kuma ɗaya yana ƙaryata ɗaya. Don samin mafita ne malam ya ce bari mu kai ziyara gurin magabata mu ji abin da suka ce . Mu dubi Fat'hul Bari Na Imamul Asƙalani mu ji abin da yake cewa.


قَوْلُهُ ( ثُمَّ طَأْطَأَ رَأْسَهُ ) وَذَكَرَ الْحَدِيثَ كُلَّهُ ، كَذَا فِي رِوَايَةِ أَبِي ذَرٍّ عَنِ السَّرَخْسِيِّ ، وَسَاقَ الْبَاقُونَ الْحَدِيثَ بِطُولِهِ ، 


faɗin Bukhari , sai Annabi (saw)  bayan ya kammala kallon matar sai ya sunkuyar da kan sa ƙas ........ ( Subhanallah ) 😭😭 !!!


قَالَ الْجُمْهُورُ : لَا بَأْسَ أَنْ يَنْظُرَ الْخَاطِبُ إِلَى الْمَخْطُوبَةِ . قَالُوا : وَلَا يَنْظُرُ إِلَى غَيْرِ وَجْهِهَا وَكَفَّيْهَا . 


Ya ce , Jumhur ( ma fi rinjayen malamai ) sun ce : Babu laifi idan mai naiman aure ya kalli wacce yake naiman aurenta. Sun ce : Amma kadda ya kalli ko ina sai dai fuskarta da tafikanta. 


👂Hmm, Mu je gaba Farashi zai daɗa yin ƙas Mallam mai karatu !!! 👇


وَقَالَ الْأَوْزَاعِيُّ : يَجْتَهِدُ وَيَنْظُرُ إِلَى مَا يُرِيدُ مِنْهَا إِلَّا الْعَوْرَةَ . 


Imamul Asƙlãni ya ce , Auzã'ī yã ce : Zai iya yin IJTIHÃDI ya yi kallo zuwa ga  abin da ya  nufa ya kalla daga gareta, amma ban da al'aurarta.


👂Hmmn, Mu je gaba Farashi zai daɗa yin ƙasa Mallam mai karatu !!! 👇


وَقَالَ ابْنُ حَزْمٍ . يَنْظُرُ إِلَى مَا أَقْبَلَ وَمَا أَدْبَرَ مِنْهَا


Asƙalãni ya ce : Ibn Hazmin yã ce : Yana iya kallon gaban yarinyar da bayanta 🤦‍♂️🤦‍♂️ 


👂 Hmmn, Mu je gaba dai Farashi zai daɗa yin ƙasa Mallam mai karatu !!! 👇


وَعَنْ أَحْمَدَ ثَلَاثُ رِوَايَاتٍ : الْأُولَى كَالْجُمْهُورِ ، وَالثَّانِيَةُ يَنْظُرُ إِلَى مَا يَظْهَرُ غَالِبًا ، وَالثَّالِثَةُ يَنْظُرُ إِلَيْهَا مُتَجَرِّدَةً


Asƙlani (R) ya cigaba da cewa : Daga Imamu Ahmad akwai ruwaya guda uku (3)Ta farko dai kamar yadda Jumhur ne suka faɗa cewa mai naiman aure ba zai kalli ko ina ba jikin macce sai fuskarta da tafikan ta. Ruwaya ta biyu kuma Zai kalli kawai inda galibi yakan bayyana . Ruwaya ta uku Zai iya kallonta IDAN TA YI TSIRARA🤦‍♂️!


 وَقَالَ الْجُمْهُورُ أَيْضًا : يَجُوزُ أَنْ يَنْظُرَ إِلَيْهَا إِذَا أَرَادَ ذَلِكَ بِغَيْرِ إِذْنِهَا . وَعَنْ مَالِكٍ رِوَايَةُ يُشْتَرَطُ إِذْنُهَا


Asƙalani ya cigaba da cewa : Jumhur sun ce: Ya halatta ya kalle ta (Idan ta yi tsirara)Ko da ba tare da izini / yardar ta ba idan ya nufi hakanan🤦‍♂️ !!! Amma akwai wata ruwaya daga Maliku inda aka sharɗanta cewa sai an nemi iznin ta , sannan a kalle ta idan ta yi tsirarar  !!!


وَنَقَلَ الطَّحَاوِيُّ عَنْ قَوْمٍ أَنَّهُ لَا يَجُوزُ النَّظَرُ إِلَى الْمَخْطُوبَةِ قَبْلَ الْعَقْدِ بِحَالٍ لِأَنَّهَا حِينَئِذٍ أَجْنَبِيَّةٌ ، وَرُدَّ عَلَيْهِمْ بِالْأَحَادِيثِ الْمَذْكُورَةِ 


Ɗahãwī yã cirãtõ daga wasu mutane cewa bã yã halatta, kallon wacce za ka aura tun kafin a ɗaura aure , domin ita a wannan hãlin ajnabiyya ce ( wato kenan yana rosa  dukkanin waɗannan👆 maganganun ) to amma an yi masu RADDI da hadisan da muka ambata maku a baya wato an rosa maganar su Mallam Ɗahawin 🙅🙅!!! 


👂Kenan saurayi zai iya kallon yarinyar da zai aura ( TSIRARA) da izini ko ba tare da  izninta ba A FAHIMTAR MAGABATAN MU?


TIRƘASHI  !!! 


DON KWANTAR MAKA DA HANKALI BISA IRIN WANNAN KYAKKYAWAR FAHIMTA DA MAGABATA SUKA ƊORA DUNIYA A KAI. ZAN KAWO MAKA INDA SAYYADIN (( 'YAN MÃJÃ ))  WATO SAHABI (( ÃDALI)) MU'AWIYA BN ABI SUFYAN YAKE KALLON MÃTÃ TSIRARA ,TARE DA YIN WASA DA AL'AURAR MÃTÃN A GABAN SAHABBANSA WATO JAMA'AR SA 🤦‍♂️! AMMA FA DON ALLAH A YI LADABI SAHABI NE 😃 !!!


👉 Albidãyã Wannihãyã , juz'ī na 8 shafi na 133.

👉 Tãrīhk Dimashq Na Ibn Asãkir ( 1225 )


1225 - حديج ووجدته في كتاب من كتب إسحاق بن إبراهيم الموصلي خديج وهو خصي (4) وكان لمعاوية بن أبي سفيان حكى عنه وعن أبي الاعور السلمي وربيعة الجرشي (5) وروى عنه عوانة بن الحكم وعبد الملك بن عمير وكان مع معاوية بالجابية اخبرنا أبو بكر محمد بن محمد بن محمد بن كرتيلا أنبأنا أبو بكر محمد بن علي بن محمد الخياط أنبأنا أبو الحسين احمد بن عبد الله السوسي أنبأنا أبو جعفر احمد بن أبي طالب علي بن محمد الكاتب نبأنا أبي نبأنا محمد بن مروان ابن عم الشعبي حدثني محمد بن احمد أبو بكر الخزاعي حدثني جدي يعني سليمان بن أبي شيخ نبأنا محمد بن الحكم عن عوانة حدثني حديج خصي لمعاوية رأيته زمن يزيد بن عبد الملك في ألفين من العطاء قال اشترى لمعاوية جارية (6) بيضاء جميلة فأدخلتها عليه مجردة وبيده قضيب فجعل يهوي به إلى متاعها ويقول هذا المتاع لو كان له متاع اذهب بها إلى يزيد بن معاوية ثم قال لا ادع لي ربيعة بن عمرو الجرشي وكان فقيها فلما دخل عليه قال أن هذه اتيت بها مجردة فرأيت فيها ذاك وذاك (7) واني اردت أن ابعث بها إلى يزيد قال لا تفعل يا أمير المؤمنين فإنها لا تصلح له


قال نعم ما رأيت ثم قال ادع لي عبد الله بن مسعدة الفزاري فدعوته وكان آدم شديد الادمة فقال دونك هذه بيض بها ولدك وهو عبد الله بن مسعدة بن حكمة بن بدر قال عوانة وكان في سبي فزاره فوهبة النبي (صلى الله عليه وسلم) لابنته فاطمة فأعتقته كان غلاما ربته فاطمة وعلي عليهما السلام واعتقته فكان بعد ذلك مع معاوية اشد الناس على علي رضي الله تعالى


Daga Sahabin Mu'awiya Hudaiju  ya ce : An siyo wa Mu'awiya wata Kuyanga fara kyakkyawa ( baiwa ) sai na shigar masa da ita zigidir / tumbur ( tsirara ) a hannunsa akwai kwagiri ( sanda )  sai ya rinƙa sanya kwagirin a gabanta yana cewa :Babu lafiya amma ga abin da lafiya ke so da da lafiya. Wato yana batsa a gaban sahabban sa ! Sai ya ce ku je a kai wa ɗana YAZIDU , ko kuma a kira mani Rabī'atu Bn Amrin Al- Jurashī yã kasance Babban Malami, bayan an kira masa shi, sai ya ce tambaya ce da ni, an kawo min baiwa tsirara na ga komai da komai nata , amma yanzu na yi niyyar in aika wa  ɗana Yazidu da ita wato sabo da shi mu'awiyan ( ya faɗa bai da lafiya )

Sai Faƙihi ya ce : Hakan ba zai yiyu ba, tun da kã sanya kwagiri kã yi abin da ka yi bai halatta ka aika wa ɗan ka (Yazidu) da ita ba.

Mu'awiya ya ce madallah da wannan ra'ayi naka. Sannan ya ce a kira masa  Abdullahi Bn Mas'adatal Fazã'ī, sai na kira masa shi ya kasance wankan-tarwaɗa mai tsananin duhu . Sai Mu'awiya ya ce, ga baiwa nan je ka faranta ɗiyanka. Shi wanda aka yi wa kyautar wannan baiwar ya kasance cikin bayin da aka ribato a yaƙin Bani Fazzãr  Sai Annabi (saw) ya bai wa Nana Faɗima  kyautar sa matsayin Bawa,sai ta 'yanta shi  ya kasance yaro ƙarami sai Nana Fadima (As) ita ta rene shi, kuma ta 'yanta shi. Sai Mu'awiya ya siye shi,sai ya kansance ma fi kowa cikin tsananin ƙiyayyar IMAMU ALI  (AS) mijin Nana Faɗimar 'Yar Manzon Allah (saww)  😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 !!!!


Ina masu faɗa da da'awar Malam Abduljabbar Nasiru Kabara, yanzu sai ku fara yin koyi da magabatan ku wato Sahabi (adali) Mu'ayiwa da kuma waccan 👆fatawar ta malamai, indai da gaske kuke 😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃😃!!! 


Fatan alkhairi ga Ɗaliban As'habulkahfi da aka siya kuke yaƙar kahfi, gado ne kuka yi da ku da ma su siyan naku tsinannu, Makwaɗaita🙄!!! 


🇳🇬 AS'HABULKAHFI JIBIA SOCIAL MEDIA

TEAM ,19/10/2022 , 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

Comments