DUBUN WANI MAI SATAN YARA YACIKA.


 Wannan yaro da kuke gani ya sato yarannan ne kuma ya tabbatarwa Jami'an tsaro cewa shi Ibo ne, Dan Asalin Jihar Anambra.


A bayyanan sa yace ya sato su ne daga Jos ta Jihar Filato zai kaisu Jihar Imo da kuma jihar Enugu.


Ya shaidawa jamian tsaro cewa ana yanka sune Idan ya kaisu sannan ayi amfani da sassan jikinsu.


Bayan kwakkwaran bincike, an samu magudan kudi a cikin account na wannan yaro mai satan yara.


An kamashi ne a daidai #CheckPoint na jihar Nasarawa State. Ubangiji Allah ya tona masu asiri su.

Comments