BAYANI AKAN MAULUDIN ANNABI (S.A.W)
MAULUDIN ANNABI (SAW)
Bismillah wassalatu wassalamu ara Rasulullah wa alihi wa sahabihi waman wala
Mauludin Annabi da falalarsa
Babu shakka maulud na shugaba (saw) A dik lokacin da da ranar ai huwa ta shugaba (saw) tazo dik abinda kayi dan nuna marna da samuwar Manzon Allah (saw) kayi dai dai
San nan shin wai me ake tattaunawa Agurin maulud Lalle babu shakka ana tattauna da bi un Manzon Allah ne (saw) A gurin mauludi Ana kuma ganin bai war da Allah yayiwa Al ummar Musulmin ta aiko da shugaba (saw) A cikin wannan Al ummar tamu ta musul mai
Sannan dalilin masuyin maulud akan wannan sukace Manzon Allah (saw) yafito masallaci ya tarar da Sahabbai (rta) Sunyi halqa sai manzon Allah (saw ) ya tambayesu mi ya zaunar daku anan sai sukace ya Rasulullah mun zaunane muna tattaunawa irin bai war da Allah yamana da kai da kuma shari ar musulunci sai manzon Allah (saw) yace zaku rantse da Allah babu abinda ya zaunar daku anan sai wannan .
Sai sukace mun rantse da Allah babu abinda ya zauna damu Anan sai wannan sai Manzon Allah (saw) Yace to bansaku kun rantseba dan ina musu daku sai dan yanzu jibrilu yacemin Allah yana alfarahir daku danhaka tunda Allah yana alfahari da wanda suka zauna suna nazari akan Manzon Allah to kunga wajibine muyi maulud Annabi (saw)
Sanan dadin dawa Abinda ke cikin mauludu akwai ilman garwa kamar yadda mukasani neman ilimi farilla ne akan kowanne musulmi duba da wannan maganar malamai sukanbi ta hiki momi ta yadda zasu ilmantar da mutane musamman ma A wannan zamani da mutane suka zama Abin Allah sarki dan haka malamai suke aiki da wannan dama bayan murna da samuwar shugaba (saw) kuma su durawa mutane imin da basu tashi sun nema ba
Zan dakata anan sai mun hadu a rubutu nagaba akan mulud Na shugaba (saw) ..
Signing
𝓜𝓪𝓲 𝓷𝓪𝓷𝓪 𝓯𝓪𝓭𝓲𝓶𝓪
Comments
Post a Comment