TA'AZIYAR YAN ASHABULKAHFI GA ENG DR RABI'U KWANKWASO


Dr Rabiu musa Kwankwaso & Nafsuzzakiyya.

 Ta'aziyyah!!!


A Yau Laraba 22/12/202, Ďaliban Makarantar Ashabul Kahfi Warraqeem Qarqashin Jagorancin Maulana Amirul Wa'izeena Dr Sheikh Abduljabbar Kabara (H), Sayyid Muhammad Nafsuzzakiyyah (H) Ya Miqa Saqon Ta'aziyyah Ga Mai Girma Injiniya Dr Rabi'u Musa Kwankwaso Na Rashin Ďan Uwan Sa Alh. Inuwa Musa Kwankwaso Da Yayi.


Allah Ya Jiqansa Yasa Ya Gafarta Masa Ameen. 

Idan tamu tazo Allah yasa mucikada imani Ameen Ya Rabbi

~Mujamma'u Ashabil Kahfi Warraqeem

22/12/2021.

©Fatimiyyaa

Comments