KAJI WANI SABON BIDI'AH DA YAN IZALA SUKA FARESHI MAI SUNA MAKON SAHABBAI


AKAN WATA SABUWAR BIDIA ME SUNA MAKON SAHABBAI

Da banso in sauraresu ba , saboda sadda akai dagar tantance sahabban da suka te maki annabi s a w ,da wayanda suka yakeshi , wayan nan yan bidiar basu iya kwatar wayanda sika yaki annabi ba , a halin yanzu sheikh abduljabbar yacanja giya , malam yanawa muslinci aikin da babu wani abu daya ke bukata irinsa , dan haka bamuda lokacin sauraran wannan wasa da suke , 

Amma saboda yan uwa da suke bukatar muce wani Abu , to ni ga ta inda zambada tawa gudun mawar , mauduai guda biyar da salafawa suka futar zasu tattauna su agun wannan taron nasu na bidia , zaku iya samun cikakken bayani , daga bakin sheikh abduljabbar, cikin karatukan jauful farah , kuma karatu ne wanda aka gine shi takan doron nassin kur,ani da hadisan Annabi s a w sahihai , ba maganar ta tsuniyar tarihi ba , irin wanda salafawa sike ,

MAUDUI NA FARKO  

Shedar kur,ani daga gun sahabban Annabi s a w 

Jauful farah
majalisi na 32
majalisi na 33
majalisi na 34
majalisi na 35
majalisi na 36
majalisi na 37
majalisi na 38
majalisi na 39
majalisi na 41
majalisi na 42

MAUDUI NA BIYU

Matsayin sahabban Annabi s a w agun musulmi

Akwai wani karatu da sheikh abduljabbar me suna  Komai akai da aura , guda 9 ne , idan ba zaka iya saurarsa gaba daya ba , to kasaurari,
majalisi na 9

Jauful farah 

MAJALISI na 73
MAJALISI na 74
MAJALISI na 75
MAJALISI na 76
MAJALISI na 77

MAUDUI NA UKU

shedar Annabi s a w akan nagartar sahabban sa 

Jauful farah 

MAJALISI na 86
MAJALISI na 87
MAJALISI na 127

MAUDUI NA HUDU

Sahabban Annabi s a w sune madogarar addinin muslinci

Jauful farah

MAJALISI na 136
MAJALISI na 137
MAJALISI na 138
MAJALISI na 139
MAJALISI na 141,
MAJALISI na 142
MAJALISI na 143
MAJALISI na 144
MAJALISI na 145

MAUDUI NA BIYAR 

Gudummawar sahabban Annabi gun yaduwar muslinci aduniya ,

Jauful farah 

MAJALISI na 96
MAJALISI na 97
MAJALISI na 98
MAJALISI na 99

AYADAWA DUNIYA , TAHAKA NE ZAA GANE WAYE ME ZAGIN SAHABBAI TSAKANIN SHEIKH ABDULJABBAR DA SALAFAWA 

Usman Zunnu

 

Comments