FASSARAR KASIDAR SHEIKH ABDULJABBAR , RABBI KAMA AN AMTA FAZID
بسم الله الرحمن الرحيم وصلى الله على النبي الكريم وآله امابعد:-
1- رب كما أنعمت فزد *
رب كما أنعمت فزدنا
Ya ubangiji kamar yadda kayimana Ni,ima Allah kaqaramana
2- رب لمن بالكيد بغى *
خذه متى بالشر أتانا
Ya ubangiji duk Wanda yanufemu da kaidi ko sharri kakamashi
3- رب لمن بالخير أتى *.
كن معه إياك سألنا
Ya ubangiji duk wanda yazo Mana da al-khairi Allah kazam a atare dashi Kai kadai muke roqa.
4- رب وكن للكهف حمى*
كن معه إياك رجونا
Ya ubangiji kakasance kariya ga tafiyar as-habul khafi gareka muke bidar haka.
5- رب عليك عليك بمن *
حل وسل قواه علينا
Ya ubangiji mumbarka da Wanda yazare makaminsa zai gwada qarfinsa akanmu.
6- رب بكن فيكون تجلى*
لكي يدروا ماكان درينا
Ya ubangiji kasanya sirrin kunfa yakun acikin Al,umma don su fahimci. Wannan sako da muka fahimta.
7- رب ترى كم طال بنا *
ساعة رمون وأبينا
Ya ubangiji kana ganin yadda suka dau lokaci metsayi suke jifanmu( da miyagun maganganu) mukuma mukakyalesu.
8- رب ترى كم صيح بنا *
متى ما صيح بنا سلينا
Ya ubangiji kanaganin yadda suke Mana kururuwa (ihu) duk lokacin da sukayi Mana mukuma sai mukawar dakanmu.
9- تجمعوا صفا ورغوا *
وراء الباطل حين دعونا
Sunyi sahu abayan qarya alokacin da suke kiranmu suna ta bulayi .
10- وغيروا الإسلام بما *
رووه أكاذيبا فرفضن
Suka chanza musulunci da abinda suka rawaito na qarya mukuma mukace bamu yardaba.
11- وردموا القرآن بما. *
سموه آثارا فصرحنا
Suka bunne ma,anonin al-qur,ani da abinda suke Kira asar na hadisi mukuma muka bayyanawa jama,a.
ا
12-لاذوا بدس السم لنا *
وقتلوا عددا فصمدنا
Suka ja gefe suka bawa wasunmu guba suka kashe dayawa daga cikin mu mukuma ko takansu bamu biba.
12-وشردوا وشروابالمال*
من دينه دال فصبرنا
Suka Kore jama,armu suka se addinin wadanda addini bai damesuba mukuma dukda haka muka haqura.
14-وطمعوا من كان بهم*
في قلبهم طمع فنبذنا
Suka kwadaitar da Wanda zuciyarsa take da kwadayi Wanda mukuma tuntuni munwatsar da kwadayin.
15-وخوفوا من كان بهم*
في قلبهم داء فرددنا
Suka tsoratar da mutane mukuma muka qara musu qwarin gwiwa.
16-نرفع أصوات بالحق *
نسكت باطلهم ونجحنا
Muna daga muryarmu da fadar gaskiya ahaka muka ribatu da disashe qaryarsu.
17-ماصات صيتهم بالباطل*
صات الدليل بنا فنقلنا
Amon qaryarsu bai amsaba Amma mu Amon dalilin mu ya amsa saboda gaskiyar da muka dakko.
18-وما رووا كذبا الا *
بما جهلوا ما كان علمنا
Basu taba rawaito wata qaryaba face mu mungane abinda suka jahilta acikinta.
19-وما أتوا هوسا الا*
بما غفلوا في حين عقلنا
Basu taba zuwa dawani haukaba Wanda suka shagala dashi face mun hankaltu dashi.
20-غاية ما نرجوه رضاك*
يارب كن معنا وانصرنا
Ya ubangiji qarshen abindda muke bida agurinka kazama taredamu ka taimakemu.
21-نحن عبيدك كن معنا *
عليهم حيق بهم واجبرنا
Ya ubangiji mu bayinkane kakasance taredamu dasune muke jayayya kadoramu akansu.
22-لولا امرك ما هدنا *
إليك ولا لكمو صلينا
Badaban lamarinka daka hukuntaba da muma bamu shiriyaba dabamu bautama ba.
23-ولم نخشع لسواك ولا*
لغير جلالك كان ركعنا
Allah bama tsoran waninka sannan bama yiwa waninka ruku,u
24-ولا لشريكك كان لنا*
خضوعا ساعة قد كبرنا
Ya ubangiji dai dai da wani lokaci guda bamutaba qasqantar da kanmu ga waninkaba kaikadai muke girmamawa.
25-وحدك هامتنا تعنوا*
له بجباه حين سجدنا
Kaikadai muke rankwafarwa kawunanmu lokacin da zamuyi sujjada adalilin zabin dakayimana.
26-نزكر ذاتك نشكرها*
نسبحها ولها سلمنا
Muna tuna girman zatinka muna godemaka muna tsarkakeka Kuma gareka muka miqa wuya.
27-نحن عبيدك أنت لنا*
إله كن معنا وانظرنا
Mu bayinka ne kaikuma ubangiji mune Allah kakasance taredamu Kuma kaimana duba na rahama.
28-ليس لنا إلاك فكن*
معينا زمرتنا وارفعنا
Bamuda wani sai Kai Allah kakasance metaimakon jama,armu sannan ka daukakamu.
29-كن معنا في حاضرنا*
وغائبنا ما كان أتينا
Allah kakasance ataredamu dawanda yahalarcemu dakuma Wanda ya faku ga barinmu Wanda Daman chan Yana zuwan mana
30-علمنا ما ينفعنا *
وفهمنا ما كان جهلنا
Allah kasanar damu abinda zai amfanemu sannan kafahimitar damu abinda bamu saniba.
31-أظهر حقيقة ما قد ب*
دلوه ومالانكون قبلنا
Allah kabayyana haqiqar abinda suka chanja dakuma abinda bamu karbeshiba
32-وما نضل وليس نضل*
وذكرنا ما كان نسينا
Bamu bataba Kuma bazamu bataba Allah katinatarda mu abinda muka manta .
33-واجعل دليل الحق إماما*
يكون في كل ما قد قلنا
Allah kasanya dalili na gaskiya yazama. Jogora acikin duk abinda muke fada.
34-وعيشنا عيش السعداء*
فاجعله يارب مهما عشنا
Allah karayamu irin rayuwar mutane nagari mutuqar muna raye
35-وموتنا موت الشهداء*
فاجعله يارب مهما متنا
Allah kasanya mutuwarmu tazama irin mutuwar shahidai aduk sanda zamu mutu.
Fassarawa :-
Safiyullahi Hamza muhamud makwarari
Comments
Post a Comment