Posts

Daga kotu_ Sheikh Abduljabbar yafara kariya akan kunshin tuhuma ta hudu

Karatun da sheikh Abduljabbar yabiya a Kotu 17/3/2022

Azaman kotu na yau 17/3/2022 Sheikh Abduljabbar yaci gabada warwaran Tuhuma na uku,

Shari'ar Sheikh Abduljabbar ,malamin yazoda littattafai 27 da suka halatta fassarar hadisi da ma'ana