Rigimar Alkali Sarki Yola Da Bar Dalhatu Sheikh Abdujjabar Kabara Dan Kallo ne.
A wani video Anji Bar Dalhatu yana cewa karibu ne yake shirya wa sarki yola duk Sharrin da akewa malam Abdujjabar kuma sarki yola yace ya yafe masa, lawyoyin gomnati sunyi barazanar kama Bat Dalhatu,
Meyasa basu kama shi ba?
meyasa sarki yola yace ya yafe?
Meyasa daga wan nan Dramar Bar Dalhatu yadena zuwa court?
Sharrin da suka shirya ya lalace ne yayin da mal Abdujjabar yace adawo da kudi million biyu 2m da aka karba wajensa yace "Gaskiya Za ta Fitar Dani" dama na bayar ne bisa tilasawar Br Dalhatu da yace sarki yola ne yace sai an bayar zai sake ni.
kuma na dogara da wan nan aya cikin baqra aya ta 173 abin take nufi Wanda yaci haram bisa tilasawa bashi da zunubi .
فَمَنِ ٱضۡطُرَّ غَیۡرَ بَاغࣲ وَلَا عَادࣲ فَلَاۤ إِثۡمَ عَلَیۡهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ غَفُورࣱ رَّحِیمٌ
Mujammau ashabulkahfy suna kira ga huku momi da abun ya shafa su binciki Gaskiyar magana tsakanin sarki yola da Bar Dalhatu kan maganar da Dalhatu yace sarki yola ya fada cewa Yana tsare da sheikh Abdujjabar ba don bashi da gaskiya ba sai don yana jin kunyar Karibu da sarkin sokoto.ne kuma kudi shine ya aiko shi ya karba.
Rumfar malam ,
ASHBKFY 30-09-2022
Comments
Post a Comment